Jump to content

Nima Ghavidel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nima Ghavidel
Rayuwa
Haihuwa Rasht (en) Fassara, 12 Mayu 1984 (41 shekaru)
ƙasa Iran
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Saipa F.C. (en) Fassara-
Niroye Zamini F.C. (en) Fassara2004-2006
Persepolis F.C.2006-200710
Nassaji Mazandaran F.C. (en) Fassara2007-2008
Niroye Zamini F.C. (en) Fassara2008-20092312
Naft Tehran F.C. (en) Fassara2009-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 10

Nima Ghavidel (wanda kuma aka rubutawa Nima Qavidel, Farisa: نیما قویدل, an haife shi Mayu 12, 1984, a Iran) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Iran.

Aikin Ƙungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya koma Persepolis F.C.[1] a shekarar dubu biyu da shidda 2006 daga kulob dinsa na baya Niroye Zamini F.C.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "آقاى دنيزلى ! از تيم دسته دومى، ۲گل خوردن هم هنر مى خواهد". Abrar. 26 December 2006. Retrieved 23 February 2011