Nisar Ahmad Nusrat
Appearance
Mullah Nisar Ahmad Nusrat (Pashto: ملا نثار احمد نصرت) ɗan siyasan Taliban ɗan ƙasar Afganistan ne wanda ya yi gwamna a lardin Kunduz daga 7 ga Nuwamba 2021 zuwa 3 ga Maris Ya kuma yi gwamnan Baghlan daga Agusta 2021 zuwa Nuwamba 6.
A ranar 6 ga watan Maris na shekara ta 2024, an kashe Nusrat a wani harin da aka kai a Puli Alam, Lardin Logar . [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "د شلو ولایتونو والیان او امنیه قومندانان تغییر او تبدیل شول". November 7, 2021.