Jump to content

Njikoka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Njikoka

Wuri
Map
 6°12′N 7°00′E / 6.2°N 7°E / 6.2; 7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Anambra
Yawan mutane
Faɗi 148,394 (2006)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Njikoka haramar hukuma ce dake a jihar Anambra a shiyar kudu maso gabashin Najeriya.[1]

Ƙasa da Yanayi

[gyara sashe | gyara masomin]

Yankin Ƙaramar Hukumar Njikoka na da matsakaicin zafin jiki da ya kai kusan digiri 26 a ma’aunin Celsius (79 °F), tare da matsakaicin danshin iska na kimanin kashi 71 cikin 100. Yankin ƙaramar hukumar na ɗauke da koguna da rafuka masu yawa, kuma yana samun kiyasin ruwan sama da ya kai milimita 2600 a duk shekara.[2]


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Njikoka Postal Code | Post Code | Zip Code List". nigeriapostal.com. Retrieved 2023-08-13.
  2. "Njikoka Postal Code | Post Code | Zip Code List". nigeriapostal.com. Retrieved 2023-08-13.