Jump to content

Nlerum Lahadi Okogbule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Nlerum Sunday Okogbule
Haihuwa Satumba 15, 1960 (shekarun 65)
Jahar Rivers
Dan kasan Najeriya
Aiki Lakcara

Nlerum Sunday Okogbule yakasance mataimakin shugaban Jami'ar Jihar Rivers . An nada shi Mataimakin Shugaban Jami'ar a shekarar 2021 ta hanyar Mai Girma Nyesom Ezenwo Wike . [1][2]

Kafin ya ɗauki matsayin Mataimakin Shugaban jami'a, Farfesa Okogbule ya rike matsayin Dean na Makarantar Postgraduate kuma a baya ya yi aiki a matsayin Dean na Faculty of Law a Jami'ar.

An haifi mataimakin shugaban Jami'ar Jihar Rivers Farfesa Nlerum Okogbule a ranar 15 ga Satumba, na shekarar 1960, a Rumuekpe a yankin karamar hukuma ta Emohua, jihar Rivers. Ya fara karatun firamare a shekarar 1965.[3]

  1. "Wike appoints new VC for Rivers state University".
  2. Naku, Dennis (2023-04-19). "Rivers varsity matriculates 8,441 students". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-11-19.
  3. "Professor Sunday Nlerum Okogbule". Archived from the original on 2023-11-03. Retrieved 2023-09-17.