Jump to content

Nnolim Nnaji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nnolim Nnaji
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Nkanu East/Nkanu West
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Augusta, 1971 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Nnolim John Nnaji ɗan siyasan Najeriya ne. Shi mamba ne mai wakiltar Nkanu East/Nkanu West Federal Constituency na jihar Enugu a majalisar wakilai ta Najeriya.[1][2]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nnolim Nnaji a ranar 28 ga watan Agustan shekarar 1971 kuma dan asalin jihar Enugu ne. Yana da digiri na farko a kantin magani. A 2019, ya gaji Chime Oji a matsayin dan majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar PDP, kuma aka sake zabe shi a 2023 a karo na biyu.[3][4] Ya kasance Kwamishinan Ayyuka na Jama’a na Jihar Enugu daga 1999 zuwa 2002. Ya rike mukamin Shugaban Hukumar Bunkasa Gidaje ta Jihar Enugu daga 2009 zuwa 2010, kuma a matsayin Memba, Hukumar Kula da Tituna ta Tarayya daga 2012 zuwa 2014.[5]

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-02
  2. 10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-02
  3. Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-02
  4. Yakub, Abdulrasheed (7 March 2023). "INEC releases full list of elected lawmakers for Nigeria's 10th Assembly". Peoples Gazette Nigeria. Archived from the original on 28 December 2024. Retrieved 2 January 2025.
  5. National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-02.