Jump to content

Nohan Kenneh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nohan Kenneh
Rayuwa
Haihuwa Zwedru (en) Fassara, 10 ga Janairu, 2003 (23 shekaru)
ƙasa Laberiya
Birtaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Tsayi 1.9 m

Nohan Kenneh (an haife shi ranar 10 ga watan Janairu, 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Liberia wanda yake taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na Tranmere Rovers da ƙungiyar ƙwallon ƙasa ta Liberia. [1] Ya kasance tsohon matasan Ingila na kasa da kasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Nohan Kenneh at Soccerway