Nosa Owens-Ibie
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
mataimakin shugaban jami'a da university teacher (en) |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
Nosa Owens-Ibie ya farfesa ne a fannin Sadarwa, Kafofin watsa labarai da Ci gaba kuma ya kasance Mataimakin Shugaban Jami'ar Caleb da ke Jihar Legas, Najeriya. Wanda Kwamitin Gudanarwa ne na makaranta ne suka nada shi a ranar 1 ga watan Nuwamba, na shekarar 2019. [1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Owens-Ibie ya kasance Babban Sakatare na Ƙungiyar Masana da Sadarwa da Kwararru na Najeriya kuma marubuci ne GA gidan jarida na Guardian da Punch Newspaper kafin a nada shi a matsayin Mataimakin Shugaban . [2]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Caleb University gets new Vice Chancellor". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2025-01-13.
- ↑ TVCN (2019-11-14). "Caleb University appoints new VC, DVC - Trending News" (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-13. Retrieved 2025-01-13.