Nqobile Mhlongo
Appearance
|
| |||||
7 ga Faburairu, 2025 -
1 ga Yuni, 2023 - 28 Mayu 2024 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 6 ga Faburairu, 1989 (37 shekaru) | ||||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna | Turanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Nqobile Matilda Mhlongo yar siyasan Afirka ta Kudu ne daga masu fafutukar 'yancin tattalin arziki.[1] Ta yi aiki a matsayin mamba a Majalisar Dokokin Afirka ta Kudu tun daga 2025 bayan a baya daga 2023 har zuwa 2024.[2]