Nurudeen Abatemi Usman
Appearance
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 ← Otaru Salihu Ohize - Yakubu Oseni → District: Kogi Central | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Nurudeen Abatemi-Usman ɗan siyasan Najeriya ne kuma injiniya wanda ya yi aiki a matsayin Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya Sanata daga 2011 zuwa 2015.[1][2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Abatemi-Usman: A Gentleman Politician At 50 – Independent Newspaper Nigeria". 2021-05-09. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Guber poll: Abatemi-Usman dismisses Kogi Central APC adoption of consensus candidate". Retrieved 2025-01-08
- ↑ Jonathan did not concede tickets to 40 Senators, says Senator". www.premiumtimesng.com. November 10, 2014. Retrieved 2025-01-08
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08