Odebunmi Idowu Sunday
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Odebunmi Idowu ɗan siyasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Oye II na jihar Ekiti a majalisar dokokin jihar. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nejo, Abiodun (2024-01-17). "Lawmaker defends second Ekiti flyover". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Ayeleso, 'Yomi (2024-01-17). "Oyebanji's road infrastructure policy adding value to Ekiti — Lawmaker". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Nejo, Abiodun (2024-01-17). "Ekiti second flyover project not misplaced priority, says lawmaker". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.