Odigha Odigha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Odigha Odigha
Rayuwa
Haihuwa Ikom da Cross River, 3 ga Maris, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Calabar
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Ikom (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, environmentalist (en) Fassara, Malami da gwagwarmaya
Kyaututtuka

Odigha Odigha malamin koyar da ilmi ne a Najeriya, mai fafutukar kare muhalli kuma mai fafutuka. An ba shi lambar yabo ta muhalli ta Goldman a 2003, saboda kokarin da ya yi na kare gandun dajin Jihar Kuros Riba daga sarewar masana’antu.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Africa 2003. Odigha Odigha. Nigeria, Forests". Goldman Environmental Prize. Archived from the original on 15 June 2011. Retrieved 18 November 2010.