Offing Offor
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Sunan dangi | Offor |
| Harsuna | Turanci da Harshen Ibibio |
| Writing language (en) | Turanci |
| Sana'a | ɗan siyasa da university teacher (en) |
| Mai aiki | Jami'ar Jihar Akwa Ibom da Ma'aikatar Albarkatun Noma ta Jihar Akwa Ibom |
| Ilimi a | Jami'ar Calabar, Michael Okpara University of Agriculture da Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Offiong Offor yar siyasa Najeriya ce kuma masaniyar kimiyya daga Jihar Akwa Ibom . Tana aiki a matsayin kwamishinan noma da ci gaban karkara a jihar Akwa Ibom.[1][2][3]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Offiong ta sami digiri na farko na Kimiyya daga Jami'ar Calabar, Jihar Cross River, kuma ta sami digiri na biyu daga Jami'an Aikin Gona ta Michael Okpara, Umudike, Tana da Ph.D. a fannin tattalin arzikin noma daga Jami'ar Najeriya, Nsukka .
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Offor malama ce a Jami'ar Jihar Akwa Ibom . Ta kuma gudanar da ayyukan ba da shawara ga Hukumar Kula da Ci gaban Duniya ta Amurka (USAID). [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NNPC Foundation flags off Agricultural training for vulnerable farmers in Akwa Ibom". Vanguard News (in Turanci). 2025-05-07. Retrieved 2025-08-28.
- ↑ Ogunseyin, Oluyemi (2025-05-30). "Nigeria's 50 most innovative professionals: Champions of economic growth and development". The Guardian Nigeria News. Retrieved 2025-08-28.
- ↑ Odey, Patrick (2024-06-02). "100 A'Ibom youths for Songhai farm initiative – Commissioner". Punch Newspapers. Retrieved 2025-08-28.
- ↑ "Dr. (Mrs.) Offiong Offor – DAKKADA SKILLS ACQUISITION CENTER". Retrieved 2025-08-28.