Jump to content

Ofor Gregory Chukwuegbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ofor Gregory Chukwuegbo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Enugu North/Enugu South
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Enugu North/Enugu South
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Augusta, 1971 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Ofor Gregory Chukwuegbo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar mazabar tarayya ta Enugu ta arewa/Enugu ta kudu a majalisar wakilai.[1][2]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ofor Gregory Chukwuegbo a ranar 23 ga watan Agustan 1971 kuma ya fito ne daga jihar Enugu. A shekarar 2007, an zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya, inda ya gaji Gordi Agbo. An sake zabe shi a 2011 a karo na biyu, kuma ya yi wa’adi na uku daga 2019 zuwa 2023 a karkashin jam’iyyar PDP. Ya taba zama dan majalisar dokokin jihar Enugu daga 2003 zuwa 2007.[3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-02
  2. Nigeria, Aziza (2022-05-16). "Enugu State National Assembly with Their Representatives". Aziza Goodnews. Retrieved 2025-01-02
  3. Admin (2017-02-06). "CHUKWUEGBO, Hon. (Prince) Ofor Gregory". Biographical Legacy and Research Foundation. Retrieved 2025-01-02