Jump to content

Okino Moses Ado

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Okino Moses Ado
Rayuwa
Haihuwa 1949 (75/76 shekaru)
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara

Okino Moses Ado dan siyasar Najeriya ne daga jihar Kogi, an haife shi a watan Agusta 1949. Ya wakilci mazabar tarayya ta Ajaokuta a majalisar dokoki ta kasa daga 2003 zuwa 2007, a matsayin dan jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP). Bugu da ƙari, ya gudanar da ayyuka daban-daban, ciki har da Kwamishinan Ilimi a 1991, Kwamishinan Watsa Labarai a 1996, da Kwamishinan Matasa da Wasanni daga 1999 zuwa 2003.[1][2]

  1. House of Representatives Member | Honourable Okino Moses Ado". web.archive.org. 2007-10-20. Archived from the original on 2007-10-20. Retrieved 2025-01-08.
  2. The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2007-12-21. Archived from the original on 2007-12-21. Retrieved 2025-01-08.