Jump to content

Okojie Odianosen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Okojie Odianosen
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Okojie Odianosen ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu ya zama ɗan majalisa kuma wakilin tarayya mai wakiltar mazaɓar Esan North East/Esan South East a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

  1. Nwafor (2023-07-27). "Edo lawmaker, Okojie 'll provide strategic leadership in petroleum industry - Aide". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. Reporter, Our (2024-07-03). "Okojie urges commitment from LG coordinators for victory in Edo polls | The Nation". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  3. Sunday, Ochogwu (2024-09-20). "Edo election: Mercy Johnson's husband, Okojie 'escapes assassination'". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.