Jump to content

Okoye Chukwuma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Okoye Chukwuma
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Okoye Pius Chukwuma ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu yana riƙe da muƙamin mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Anambra mai wakiltar mazaɓar Awka ta Kudu II. [1] [2]

  1. Ovat, Michael (2024-06-12). "Anambra community honours state deputy speaker, Okoye". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "2023: Anambra Lawmaker To Launch N5m Community-Choose- Your-Project Scheme – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2022-11-14. Retrieved 2025-01-06.