Jump to content

Olamide Oni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olamide Oni
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
District: Ijero/Ekiti West/Efon
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Olamide Oni ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba mai wakiltar Mazaɓar Ljero/ Ekiti West/ Efon na Tarayya a Majalisar Wakilai. An haife shi a shekarar 1959, ya fito ne daga Jihar Ekiti. An zabe shi a cikin Majalisar Dokoki a zaɓen 2015 a ƙarƙashin Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [1][2]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. "Hon. Olamide Oni biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-08.