Jump to content

Olawunmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olawunmi
Harshe Yoruba
Asalin
Kalmar / sunan Najeriya
Yankin asalin Kudancin yammacin Najeriya
Olawunmi
sunan raɗi
Bayanai
Suna a harshen gida Olawunmi
Literal translation (en) Fassara Wealth attracts me
Harshen aiki ko suna Yarbanci
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko

Olawunmi.oggi ma'ana (Dukiya tana janye ni" ko "Ina sha'awar nasara,) duka suna ne da sunan mahaifi.

Shahararrun mutane da sunan sun hada da:

  • Olawunmi Banjo (an haife shi a shekara ta 1985), ɗan wasan kwaikwayo na Najeriya
  • Bamike Olawunmi, tauraron talabijin na gaskiya na Najeriya kuma 'yar wasan kwaikwayo
  • Ernest Olawunmi Adelaye (an haife shi a shekara ta 1942), Gwamnan Jihar Rivers, Najeriya daga Yuli 1988 zuwa Agusta 1990