Olga Bjoner
Appearance
![]() | |||
1934 - 1936 District: Østfold electoral division (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Cikakken suna | Olga Haaland | ||
| Haihuwa |
Askim (en) | ||
| ƙasa | Norway | ||
| Mutuwa | 25 ga Yuni, 1969 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa, ɗan jarida da gwagwarmaya | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Nasjonal Samling (en) | ||
–Olga Bjoner (10 Disamba 1887 - 25 Yuni 1969) 'yar jaridar Norway ce, shugabar kungiya kuma 'yar siyasa ta Nazi. An haife ta ne a Askim
Ta jagoranci Norges Bondekvinnelag a cikin 1920s da 1930s. A lokacin da Nazi Jamus ta mamaye Norway ta shugabanci kungiyar Nasjonal Samling ta mata. Bayan yakin, an yanke wa Bjoner hukuncin shekaru shida a kurkuku saboda cin amana. An sake ta daga kurkuku a shekarar 1948.
