Ollie Watkins
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Oliver George Arthur Watkins | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Torquay (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Ƙabila |
British Jamaicans (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
South Dartmoor Community College (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa | 11 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 180 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Oliver George Arthur Watkins (an haife shi 30 Disamba 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne daga Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai kai hari ga kulob ɗin Aston Villa FC a gasar Premier League, sannan yana wakiltar tawagar ƙasar Ingila a matakin manya.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Oliver George Arthur Watkins[2] a ranar 30 Disemban 1995 a birnin Torquay, a ƙasar Ingila. Ya fara sha’awar ƙwallon ƙafa tun yana ƙarami, inda ya shiga makarantar horaswa ta kulob ɗin Exeter City F.C.[3]
Watkins ya fito ne daga tsatson mutanen Jamaica[4] kuma ya kasance masoyin kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ne.[5] Mahaifiyar shi Delsi-May ce ta raine shi wacce ta kasance kwararriyar mawakiya ce.[6][7]
Watkins ya taso ne daga Newton Abbot kuma ya halacci kwalejin South Dartmoor Community da ke Ashburton tare da Matt Jay[8] da Jamie Reid.[9]
Watkins ya fara buga kwallon kafa na farko da kungiyar horar da yara ta Buckland Athletic a lokacin yana da shekaru shida.[10] Daga nan ya koma kungiyar horaswa ta Newton Town F.C. na tsawon shekara daya inda ya wakilci Devon County Football Association tare da Sam Gallagher.[11]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Exeter City
[gyara sashe | gyara masomin]Watkins ya fara taka leda a matakin ƙwararru tare da Exeter City a shekarar 2014. A kakar wasa ta 2016–17, ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasa na kulob bayan ya zura kwallaye masu yawa a gasar English Football League Two.[12]
Brentford
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2017 ya koma Brentford F.C. inda ya ci gaba da nuna bajintarsa a gasar EFL Championship. A kakar wasa ta 2019–20, ya zama ɗaya daga cikin fitattun ‘yan wasan gasar bayan ya zura kwallaye 25, wanda ya taimaka wa kulob ɗin kai wa wasan neman hawa gasar Premier League.[13]
Aston Villa
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Satumba 2020, Watkins ya koma Aston Villa F.C. kan kuɗi mai tsoka. Ya fara haskakawa ne bayan ya zura kwallaye uku (hat-trick) a wasan da suka doke Liverpool F.C. da ci 7–2 a gasar Premier League.[14] Tun daga lokacin ya zama muhimmin ɗan wasa a ƙungiyar.
Aikin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Watkins ya fara buga wa tawagar ƙasar Ingila wasa a shekarar 2021. Ya fara zura kwallo a wasansa na farko da ya buga wa ƙasar.[15]
Salon wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Watkins an san shi da saurin gudu, iya matsawa baya don karɓar ƙwallo, da kuma ƙwarewa wajen zura kwallaye. Yana taka rawa sosai wajen taimaka wa abokan wasansa da ƙirƙirar damammaki.[16]
Kididdigar wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Kulob
[gyara sashe | gyara masomin]- As of match played 19 April 2026
| Club | Season | League | FA Cup | EFL Cup | Europe | Other | Total | |||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
| Exeter City | 2013–14[17] | League Two | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 1 | 0 | |
| 2014–15[18] | League Two | 2 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 1[lower-alpha 1] | 1 | 3 | 1 | ||
| 2015–16[19] | League Two | 20 | 8 | 2 | 1 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 22 | 9 | ||
| 2016–17[20] | League Two | 45 | 13 | 0 | 0 | 2 | 0 | — | 5[lower-alpha 2] | 3 | 52 | 16 | ||
| Total | 68 | 21 | 2 | 1 | 2 | 0 | — | 6 | 4 | 78 | 26 | |||
| Weston-super-Mare (loan) | 2014–15[21] | Conference South | 24 | 10 | — | — | — | 1[lower-alpha 3] | 0 | 25 | 10 | |||
| Brentford | 2017–18[22] | Championship | 45 | 10 | 1 | 0 | 2 | 1 | — | — | 48 | 11 | ||
| 2018–19[23] | Championship | 41 | 10 | 3 | 2 | 1 | 0 | — | — | 45 | 12 | |||
| 2019–20[24] | Championship | 46 | 25 | 0 | 0 | 1 | 0 | — | 3[lower-alpha 4] | 1 | 50 | 26 | ||
| Total | 132 | 45 | 4 | 2 | 4 | 1 | — | 3 | 1 | 143 | 49 | |||
| Aston Villa | 2020–21[25] | Premier League | 37 | 14 | 0 | 0 | 3 | 2 | — | — | 40 | 16 | ||
| 2021–22[26] | Premier League | 35 | 11 | 1 | 0 | 0 | 0 | — | — | 36 | 11 | |||
| 2022–23[27] | Premier League | 37 | 15 | 1 | 0 | 2 | 1 | — | — | 40 | 16 | |||
| 2023–24[28] | Premier League | 37 | 19 | 3 | 0 | 1 | 0 | 12[lower-alpha 5] | 8 | — | 53 | 27 | ||
| 2024–25[29] | Premier League | 38 | 16 | 4 | 0 | 0 | 0 | 12[lower-alpha 6] | 1 | — | 54 | 17 | ||
| 2025–26[30] | Premier League | 32 | 11 | 2 | 0 | 1 | 0 | 12[lower-alpha 7] | 4 | — | 47 | 15 | ||
| Total | 216 | 86 | 11 | 0 | 7 | 3 | 36 | 13 | — | 270 | 102 | |||
| Career total | 440 | 162 | 17 | 3 | 13 | 4 | 36 | 13 | 10 | 5 | 516 | 187 | ||
- ↑ Appearance in Football League Trophy
- ↑ Two appearances and one goal in EFL Trophy, three appearances and two goals in League Two play-offs
- ↑ Appearance in FA Trophy
- ↑ Appearances in Championship play-offs
- ↑ Appearances in UEFA Europa Conference League
- ↑ Appearances in UEFA Champions League
- ↑ Appearances in UEFA Europa League
Kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]- As of match played 9 October 2025[31]
| National team | Year | Apps | Goals |
|---|---|---|---|
| Ingila | 2021 | 5 | 1 |
| 2022 | 2 | 1 | |
| 2023 | 2 | 1 | |
| 2024 | 9 | 2 | |
| 2025 | 2 | 1 | |
| Total | 20 | 6 | |
- As of match played 9 October 2025
- England score listed first, score column indicates score after each Watkins goal[31]
| No. | Date | Venue | Cap | Opponent | Score | Result | Competition | Ref. |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| 1 | 25 March 2021 | Wembley Stadium, London, England | 1 | San Marino | 5–0 | 5–0 | 2022 FIFA World Cup qualification | [32] |
| 2 | 29 March 2022 | Wembley Stadium, London, England | 7 | 1–0 | 3–0 | Friendly | [33] | |
| 3 | 13 October 2023 | Wembley Stadium, London, England | 8 | Ostiraliya | 1–0 | 1–0 | Friendly | [34] |
| 4 | 10 July 2024 | Westfalenstadion, Dortmund, Germany | 14 | 2–1 | 2–1 | UEFA Euro 2024 | [35] | |
| 5 | 14 November 2024 | Olympic Stadium, Athens, Greece | 18 | Greece | 1–0 | 3–0 | 2024–25 UEFA Nations League B | [36] |
| 6 | 9 October 2025 | Wembley Stadium, London, England | 20 | Wales | 2–0 | 3–0 | Friendly | [37] |
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Ingila
- Wanda suka zo na biyu a Gasar Cin Kofin Nahiyar Turai: 2024.[38]
Nashi na kan sa
- Gwarzon dan wasa mai mabiya na wata: March 2016[39]
- Gwarzon Dan Wasan Kwallon Kafa Matashi na Wata: March 2016[40]
- Gwarzon Dan Wasan League Two na Wata: January 2017[41]
- Gwarzon Dan Wasan EFL Matashi na Shekara: April 2017[42]
- Gwarzon Dan Wasan EFL na Shekara: 2019–20[43]
- Kungiyar Kwallon Kafa ta PFA ta Shekara: 2019–20 Championship,[44] 2023–24 Premier League[45]
- Dan wasan mabiya kungiyar Aston Villa na Kakar Wasan: 2023–24[46]
- Gwarzon Dan wasan kungiyar Aston Villa na Kakar Wasan: 2023–24[47]
- Gwarzon ɗan wasa mai dabara na Premier League: 2023–24[48]
- Kungiyar masu Masoya na Premier League: 2023–24[49]
- Kungiyar Kwallon kafa ta The Athletic Premier League na Kakar: 2023–24[50]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ollie Watkins Profile". Aston Villa FC.
- ↑ "2020/21 Premier League squads confirmed". Premier League. 20 October 2020. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Watkins Premier League Move". Exeter City FC.[permanent dead link]
- ↑ Dear, Alice (11 July 2024). "Who is Ollie Watkins? Age, ethnicity, height, net worth, girlfriend and children explained". Heart. Retrieved 8 September 2024.
- ↑ "Ollie Watkins: 'I'm an Arsenal fan – my grandad won't be too happy!'". Evening Standard. London. 8 November 2020. Retrieved 25 November 2020.
- ↑ Ostlere, Lawrence (2023-10-12). "Ollie Watkins: 'I used to shop in Sainsbury's ... I came to Villa and I couldn't'". The Independent (in Turanci). Retrieved 2024-11-02.
- ↑ "A family man with a superstar mother: Ollie Watkins, the man behind that goal". BelfastTelegraph.co.uk (in Turanci). 2024-07-12. ISSN 0307-1235. Retrieved 2024-11-02.
- ↑ "From the playing fields of South Devon to England and the World Cup – star footballer Ollie does mum and family proud". Torbay Weekly. Clear Sky Publishing. 25 March 2021. Retrieved 16 December 2025.
- ↑ "Alumni". South Devon Community College.
- ↑ Gilliver, Liam (11 July 2024). "Ollie Watkins' former club in Devon go wild after striker fires Lions to finals". Devon Live.
- ↑ "My journey: Ollie Watkins on how he went from Newton Town to playing for England". England Football.
- ↑ "EFL Awards". English Football League.
- ↑ "Watkins Championship Season". Brentford FC.[permanent dead link]
- ↑ "Aston Villa 7-2 Liverpool". Premier League.
- ↑ "England Match Report". The FA.[permanent dead link]
- ↑ "Watkins Performance Analysis". Sky Sports.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2013/2014". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2014/2015". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2015/2016". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2016/2017". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "O. Watkins: Summary". Soccerway. Perform Group. Archived from the original on 7 October 2024.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2017/2018". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2018/2019". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2019/2020". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 26 March 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2020/2021". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 7 June 2021.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2021/2022". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 12 March 2023.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2022/2023". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 14 November 2023.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2023/2024". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 19 May 2024.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2024/2025". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "Games played by Ollie Watkins in 2025/2026". Soccerbase. Centurycomm. Retrieved 21 February 2026.
- 1 2 "Ollie Watkins: Internationals". worldfootball.net. Heimspiel Medien. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "England 5–0 San Marino: Match: Summary". Soccerway. Sportsight. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "England 3–0 Ivory Coast: Match: Summary". Soccerway. Sportsight. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "England 1–0 Australia: Match: Summary". Soccerway. Sportsight. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "Netherlands 1–2 England: Match: Summary". Soccerway. Sportsight. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "Greece 0–3 England: Match: Summary". Soccerway. Sportsight. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ "England 3–0 Wales: Match: Summary". Soccerway. Sportsight. Retrieved 16 February 2026.
- ↑ McNulty, Phil (14 July 2024). "Spain 2–1 England: Heartbreak for England in Euro 2024 Final". BBC Sport. Archived from the original on 15 July 2024. Retrieved 15 July 2024.
- ↑ "Ollie Watkins Wins PFA Player Of The Month For March". Exeter City F.C. Retrieved 18 July 2017.
- ↑ "EFL Official Website Ollie Watkins named Football League Young Player of the Month". English Football League. Retrieved 19 July 2017.
- ↑ "Ollie Watkins wins player of the month award for January". Archived from the original on 11 February 2017. Retrieved 18 July 2017.
- ↑ "Ollie Watkins Named EFL Young Player of the Year". Exeter City F.C. 9 April 2017. Retrieved 13 July 2024.
- ↑ "EFL Awards: Brentford striker Ollie Watkins wins Championship Player of the Season". BBC Sport. 27 August 2020. Retrieved 27 August 2020.
- ↑ "Jordan Henderson among five Liverpool players in PFA team of the year". Yahoo! Sport. 8 September 2020. Archived from the original on 30 April 2023. Retrieved 15 January 2023.
- ↑ "PFA Premier League Team of the Year". Professional Footballers' Association. 20 August 2024. Retrieved 20 August 2024.
- ↑ "Ollie Watkins collects End of Season Awards double". Aston Villa Football Club. 2024-05-14. Retrieved 2024-05-14.
- ↑ "Ollie Watkins collects End of Season Awards double". Aston Villa Football Club. 2024-05-14. Retrieved 2024-05-14.
- ↑ "Man City make history with fourth title in a row". Premier League. 19 May 2024. Retrieved 19 May 2024.
- ↑ "Revealed: 2023/24 Fan Team of the Season". premierleague.com. Retrieved 28 May 2024.
- ↑ "The Athletic's end-of-season awards, 2023–24: Men's football". The Athletic (in Turanci). 21 May 2024. Archived from the original on 4 June 2024. Retrieved 5 June 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)