Jump to content

Olowo Rerengejen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olowo Rerengejen
sarki

Rayuwa
Mutuwa Owo, 
Ƴan uwa
Abokiyar zama Queen Oronsen
Sana'a

Olowo Rerengejen ya kasance sarkin gargajiya a masarautar Owo, jihar Ondo, kudu maso yammacin Najeriya. Shi ne Sarkin da ya auri Sarauniya Oronsen, baiwar Allah wadda ta kawo bikin Igogo.[1][2][3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Dinner with Demons (Illusion of Rainbows). ISBN 9781434958228. Retrieved June 28, 2015.
  2. Abiodun, Rowland (29 September 2014). Yoruba Art and Language:Seeking the African in African Art. ISBN 9781107047440. Retrieved June 28, 2015.
  3. Benard, Elisabeth; Moon, Beverly (21 September 2000). Goddesses Who Rule. ISBN 9780195352948. Retrieved June 28, 2015