Jump to content

Olufemi Fakeye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olufemi Fakeye
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
Haihuwa 6 ga Yuni, 1952 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Olufemi Fakeye ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ila/Boluwaduro/Ifedayo ta jihar Osun a majalisar wakilai ta tara.[1][2][3] Obawale Simeon Adebisi ne ya gaje shi.

  1. Olaniyi, Ajibola (2017-11-14). "Osun lawmaker, Femi Fakeyein in 'web' of monumental fraud over ecological project". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-03.
  2. Editor, News (2021-10-15). "Pretty traders should be made to pay tax - Reps member, Fakaye". The Street Journal. Retrieved 2025-01-03. {{cite web}}: |last= has generic name (help)
  3. Osun: APC wins Ila federal constituency - Daily Trust". dailytrust.com/. 2019-02-25. Retrieved 2025-01-03.