Jump to content

Olugbenga Ige

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olugbenga Ige
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Benin Digiri a kimiyya : botany
Jami'ar Ibadan Master of Science (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Jami'ar Ibadan Ph.D. (mul) Fassara
Matakin karatu Farfesa
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Ondo
Employers Jami'ar Adekunle Ajasin
Imani
Addini Kiristanci

Farfesa Olugbenga Ige ya kasance farfesa ne a Kasar Najeriya na Palynology da Palaeoecology [1] wanda ya zama Mataimakin Shugaban Jami'ar Adekunle Ajasin Akungba,ta jihar Ondo, Najeriya tun daga ranar 7 ga Yuli,na shekarar 2021 [2][3]

Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Adeboye, Ado. "Profile of Prof. Olugbenga Ige, New AAUA VC - Veracity Gist" (in English). Retrieved 2024-07-05.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Akeredolu Appoints Substantive Vice Chancellor for AAUA – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-07-05.
  3. Dada, Peter (2021-07-05). "Ige confirmed as AAUA VC". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-07-05.