Jump to content

Olusola Steve Fatoba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olusola Steve Fatoba
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
Rayuwa
Haihuwa 10 Oktoba 1967 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Olusola Gbadura Steve Fatoba ya kasance ɗan siyasan Najeriya ne. Mamba ne mai wakiltar mazaɓar Ado Ekiti/Irepodun-Ifelodun a majalisar wakilai. [1] [2]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Olusola Steve Fatoba a ranar 10 ga watan Oktoba 1967 kuma ta fito ne daga jihar Ekiti. A shekarar 2019, ya gaji Sunday Oladimeji aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar tarayya. An sake zaɓen sa a shekarar 2023 a karo na biyu a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressive Congress (APC). Ya taɓa zama Kansila mai kula da ayyuka, ƙaramar hukumar Ado, Ekiti. [1] [3]

  1. 1.0 1.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-04.
  3. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-04.