Oluyemi Adewale Taiwo
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Ibarapa East/Ido
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Jahar Oyo, | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Oluyemi Adewale Taiwo ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan Majalisar Wakilai, inda ya wakilci Mazabar Tarayya ta Ibarapa East/Ido, sannan ya kasance mamba a Majalisar Dokokin Jihar Oyo. An haife shi a shekarar 1968, kuma ya fito daga Jihar Oyo. An zaɓe shi zuwa Majalisar Dokokin Jihar Oyo a zaɓen shekarar 2019, a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2][3][4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". Citizen Science Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ admin (2022-01-10). "MIDTERM: Taiwo, Oyo Rep with no bill in 2 years". OrderPaper (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-19. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Olafusi, Ebunoluwa (2020-04-07). "EXTRA: Rep celebrates Makinde's COVID-19 recovery with N500 recharge card giveaway". TheCable (in Turanci). Retrieved 2025-06-05.
- ↑ "Lawmaker secures federal intervention funding for AI Robotics Facility in Ibadan". Nigerian Tribune. Retrieved 2025-06-05.
- ↑ Grace, Ihesiulo (2017-05-17). "2017: Oyo residents assured of new dawn". Daily Times (in Turanci). Lagos, Nigeria. Retrieved 2025-06-05.