Jump to content

Olympic FC, Niamey

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olympic FC, Niamey
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Nijar
Mulki
Hedkwata Niamey
Tarihi
Ƙirƙira 1964

Kulob ɗin Olympic FC na Niamey dai, ƙungiyar ƙwararru ne na ƙwallon ƙafa ta Nijar da ke zaune a birnin Niamey/Yamai. Kungiyar na karɓar abokan karawa a filin kwallo na Janar Seyni Kountché Stadion. An kafa kulob ɗin ne a shekarar 1964 daga ƙungiyarkwallon kafa ta Secteur 6.

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
1966, 1967, 1968, 1969, 1970 (as Secteur 6)
1976, 1977, 1978, 1989, 1998, 1999, 2012
1975, 1977, 1990, 1991, 2003[1]

Kokarin Koluf ɗin a gasar cin kofin CAF-(Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka)

[gyara sashe | gyara masomin]
2000 – Preliminary Round

1967 – Preliminary Round
1968 – Preliminary Round
1969 – First Round

1970 – First Round
1971 – First Round
1975 – First Round

1977 – First Round
1978 – Second Round
1990 – Preliminary Round

2004 – Zagayen Farko
1994 – Zagaye na Biyu

1991 – Zagaye na Biyu
1992 – Zagaye na Biyu

1993 – Zagayen Farko

2001 – Zagayen Farko

  1. "Niger - List of Cup Winners". RSSSF. Retrieved 30 June 2025.