Omoyele Sowore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omoyele Sowore
Rayuwa
Haihuwa Ondo, 16 ga Faburairu, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Opeyemi Sowore (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
School of International and Public Affairs, Columbia University (en) Fassara master's degree (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa, Mai kare ƴancin ɗan'adam, blogger (en) Fassara, marubuci, lecturer (en) Fassara, entrepreneur (en) Fassara da ɗan jarida
Employers African Action Congress (en) Fassara
Sahara Reporters (en) Fassara
saharareporters.com

Omoyele Sowore (an haife shi a ranar 16 ga watan February shekarar 1971) ("Yele") ɗan Najeriya ne kuma mai Raji Yan'cin Ɗan'adam, mai son ganin cigaban Dimokaraɗiyya, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, kuma wanda ya mallaki shafin jaridar yanar gizo na Sahara Reporters,[1]

A ranar 3 ga watan Augusta, shekatar 2019 hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya wato (SSS) sun kama Sowore akan zargin cin amanar ƙasa da zagon ƙasa, bayan yayi kira ga Yan'Najeria da su shiga cikin gagarimin zanga-zangan da ya kira da suna RevolutionNow.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Spiegel, Brendan (2011-11-19). "From Safety of New York, Reporting on a Distant Homeland". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2018-05-24.
  2. siteadmin (2019-08-04). "Sowore Arrested For Planning Revolution-DSS". Sahara Reporters. Retrieved 2019-09-07.