Jump to content

Operation Jumelles

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentOperation Jumelles
Iri military operation (en) Fassara
Bangare na Yaƙin Aljeriya
Kwanan watan ga Yuli, 1959 –  ga Maris, 1960
Wuri French Algeria (en) Fassara

Operation Jumelles wani farmakin soji ne wanda wani ɓangare ne na yakin Aljeriya a Kabiliya, Aljeriya. Ya kasance daga ranar 22 ga watan Yuli 1959 zuwa Maris 1960. An gwabza tsakanin FLN da Sojojin Faransa.[1]

Bayani na gaba ɗaya

[gyara sashe | gyara masomin]

Operation Jumelles ko Operation Binoculars shi ne farmaki mafi girma da aka taɓa kaiwa a ƙasar Aljeriya, sama da sojoji 60,000 ne ke ƙarƙashin jagorancin Janar Maurice Challe.[2] An gwabza faɗa ne a kwarin Soummam, Akfadou da Djudjura, a Kabylia wilaya (III).[3][4][5]

Janar Massu ya kuma ambaci wannan aiki a cikin littafinsa -le torrent et la digue- a shafi na 266 ya rubuta: « kuma zai kasance karo na farko a tarihin yakin Aljeriya da wani "kwamandan kwamanda" zai bayar da umarnin gudanar da wani aiki mai suna "jumelles" da kansa..[6]

Janar Challe ne da kansa ya jagoranci wannan aiki.

Duk nau'ikan makamai da jiragen yakin da ke cikin wannan aiki.

Kashi na farko na aikin ana kiransa Pelvoux, kuma an gwabza tsakanin ranakun 22 ga watan Yuli da 9 ga watan Agusta. Sojojin ruwan Faransa ƙarƙashin jagorancin kyaftin ɗin jirgin ruwan Sanguinetti sun shiga dajin Akfadou.[7]

  1. Duchemin, Jacques C. (2006). Histoire du F.L.N. (in Faransanci). Éditions Mimouni. ISBN 978-9961-68-104-6. 40.000 hommes sous les ordres des généraux Challe et Faure pour démanteler la W III .
  2. Stora, Benjamin (2010-10-28). Le mystère De Gaulle: Son choix pour l'Algérie (in Faransanci). Groupe Robert Laffont. ISBN 978-2-221-12250-1.
  3. Elkabbach, Jean-Pierre; Veber, Martin (2022-10-27). Les rives de la mémoire (in Faransanci). Groupe Robert Laffont. ISBN 978-2-38292-307-8. L'opération Jumelles du général Challe a cassé l'ALN. Dans les maquis, les djebels, notre armée était vaincue militairement
  4. Hélices, Tuyères et Palétuviers (in Faransanci). Editions Publibook. ISBN 978-2-7483-0196-0. sa visite inhabituelle et son regard suspicieux nous confirme que l'opération "jumelles" a été couronnée de succès
  5. Quivy, Vincent (2009-10-01). Les Soldats perdus. Des anciens de l'OAS racontent: Des anciens de l'OAS racontent (in Faransanci). Editions du Seuil. ISBN 978-2-02-100842-5. car les militaires à ce momentlà sont en plein plan Challe [l'opération Jumelles en Kabylie pour réduire les maquis FLN] – qui a été un succès
  6. Lentin, Albert-Paul (1963-01-01). L'Algérie entre deux mondes (1): Le dernier quart d'heure (in Faransanci). (Julliard) réédition numérique FeniXX. ISBN 978-2-260-04339-3. 50 000 hommes engagés
  7. Allès, Jean-François (2000). Commandos de chasse Gendarmerie: Algérie, 1959-1962, récit et témoignages (in Faransanci). Atlante. ISBN 978-2-912671-12-7.