Opobo Nwaotam Festival
Appearance
Opobo Nwaotam Festival | |
|---|---|
| Yankuna masu yawan jama'a | |
| Igbo gargajiya | |
| Harsuna | |
| Igbo | |
| Addini | |
| gargajiya |
Opobo Nwaotam Festival' bikin al'adu ne wanda yawanci mutanen masarautar Opobo ke yin bikin don haɗa baki da mazauna ƙauyen. Ana yin bikin Opobo Nwaotam a kowace ranar 25 ga watan Disamba sai dai a ranar Lahadi na wannan rana. wannan bikin al'adu ya samo asali ne daga al'adun mutanen Ibani. Ana buga wannan bikin al'adu a kan rufin ginin ba tare da la'akari da yadda ginin yake ba.[1][2]
Asalin
[gyara sashe | gyara masomin]Ana iya danganta asalin Bikin Opobo Nwaotam da mutanen Ndoki a Jihar Abia. Mutanen Ndoki sun taɓa kasancewa da dogon lokaci na alaƙa da mutanen Ibani na Bonny da kuma Opobo. [3][4]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Solate, Emmanuel (2024-08-02). "Opobo Nwaotam Festival: A Vibrant Festival in Opobo, Rivers State, Nigeria". Medium (in Turanci). Retrieved 2025-03-17.
- ↑ ago, salvadornkparain Cross Culture • 3 years (2021-10-27). "Introducing The Nwaotam Cultural Dance: An Experience of Cultural Tourism". Hive (in Turanci). Retrieved 2025-03-17.
- ↑ Solate, Emmanuel (2024-08-02). "Opobo Nwaotam Festival: A Vibrant Festival in Opobo, Rivers State, Nigeria". Medium (in Turanci). Retrieved 2025-03-17.
- ↑ ago, salvadornkparain Cross Culture • 3 years (2021-10-27). "Introducing The Nwaotam Cultural Dance: An Experience of Cultural Tourism". Hive (in Turanci). Retrieved 2025-03-17.