Ouattara Lagazane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ouattara Lagazane
Rayuwa
Haihuwa Bondoukou (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1963 (61 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 72 kg
Tsayi 177 cm

Ouattara Lagazane (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu 1963 a Bondoukou)[1] ɗan wasan tseren kasar Ivory Coast ne wanda ya ƙware a cikin tseren mita 200.[2]

Lagazane ya kare a matsayi na bakwai a tseren mita 4x100 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 1993, tare da abokan wasansa Ibrahim Meité, Jean-Olivier Zirignon da Frank Waota.[3]

Kasancewa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992, an fitar da shi a matakin kwata-fainal.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ouattara Lagazane" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-04.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ouattara Lagazane" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-04.
  3. Ouattara Lagazane Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ouattara Lagazane" . Olympics at Sports- Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2012-11-04.
  4. Ouattara Lagazane at World Athletics