Jump to content

Ovie Omo-Agege

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ovie Omo-Agege
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

9 ga Yuni, 2015 - 11 ga Yuni, 2023
Barau I Jibrin - Ike Ekweremadu
District: Delta Central
Deputy President of the Nigerian Senate (en) Fassara

2015 - 2019
Ike Ekweremadu
District: Delta Central
Rayuwa
Haihuwa Delta, 3 ga Augusta, 1963 (61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Benin
Tulane University Law School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ovie Omo-Agege (an Haife a ranar 3 ga watan Agustan shekara ta 1963), lauya nee kuma dan siyasa a Nigeriya. Shi ne dan asalin Urhobo na farko da ya ci zabe sau biyu shiga cikin majalisar dattawa kuma dan asalin jihar Delta na farko da ya Zama mataimakin shugaban majalisar dattijen Nigeriya. [1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "BREAKING: Omo-Agege Defeats Ekweremadu To Emerge Deputy Senate President". Channels Television. Retrieved 11 June 2019.
  2. Breaking : Senator Ovie Omo-Agege Elected Nigeria 9th Assembly Deputy Senate President More Details : https://ejesgist.com/breaking-senator-ovie-omo-agege-elected-nigeria-9th-assembly-deputy-senate-president.html