Owerri Municipal
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Imo | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 125,337 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 2,160.98 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 58 km² | |||
Owerri Municipal na daya daga cikin Kananan hukumomin dake a jihar Imo a kudu maso Gabas, Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
