Jump to content

PAMCA

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
PAMCA
Bayanai
Iri ma'aikata
Tarihi
Ƙirƙira 3 Oktoba 2012
pamca.org

A turance (Pan-Africa Mosquito Control Association) kuma ana takaita sunan da (PAMCA), ƙungiya ce ta ƙasa da ƙasa ta masana kimiyya masu bincike da aka sadaukar da ita ga ayyukan kula da cututtuka da kuma kawar da cututtuttuka irin su zazzaɓin cizon sauro.[1]Har ila yau, ƙungiyar na da niyyar yaɗa bayanai game da nazarin sauro[2] da kuma haɗa kawunan ƴan Afirka daga ko'ina a nahiyar.[3][4] An fara kafa kungiyar ta PAMCA ne a Kenya, kawo yanzu tana da ofisoshin reshenta a ƙasar Tanzania da Najeriya.[5]

Haɗin gwiwa

[gyara sashe | gyara masomin]

PAMCA na aiki tare da wasu ƙungiyoyi ciki har da KEMRI da Cibiyar Nazarin Kiwon Lafiya ta Kasa (NIMR) a Tanzaniya don samar da cibiyoyin sadarwa da haɗin gwiwa kan ayyukan bincike.[6]Har ila yau, kungiyar na shirya tarurruka inda mabanbantan masu ilimin ƙwayoyin cuta ke tattauna batutuwa game cututtukan da sauro ke yaɗawa kamar dengue, zazzabin cizon sauro, da zazzabin farar masassara-(Yellow fever).[7]

  1. "About | PAMCA". pamca.org. PAMCA. Archived from the original on 4 September 2017. Retrieved 8 October 2015.
  2. "Thorns on the Side: a potential lifesaver". Sunday Observer. 13 October 2013. Archived from the original on 19 October 2013.
  3. "Thorns on the Side: a potential lifesaver". Sunday Observer. 13 October 2013. Archived from the original on 19 October 2013.
  4. Kazoka, Ludovick (8 October 2015). "Many malaria sufferers are oblivious to health status". Daily News. Archived from the original on 10 December 2015. Retrieved 12 October 2015.
  5. Charles M. Mbogo (October 2015). "Malaria – Africa's modern scourge" (PDF). Public Health Journal. Archived (PDF) from the original on 2015-12-08. Retrieved 2015-12-08.
  6. Odunga, Maureen (7 October 2015). "Africa: Malaria Still Remains Continent's Top Killer". Retrieved 8 October 2015.
  7. "Global researchers to meet in Kenya for mosquito conference". xinhuanet.com. 3 October 2014. Archived from the original on October 7, 2014. Retrieved 8 October 2015.