Jump to content

Party of the United Struggle for Africans in Angola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Party of the United Struggle for Africans in Angola
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Angola
Tarihi
Ƙirƙira 1953
Dissolved 1956

Jam'iyyar United Struggle for Africans in Angola (a Portuguese: Partido da Luta Unida dos Africanos de Angola; ta rage: PLUAA) ita ce Jam'iyyar siyasa ta farko a Angola da ta yi kira ga neman 'yancin kai na Angola daga Portugal,[1][2] ta yi kamfen daga lokacin da aka kafa ta a shekara ta 1953 har zuwa lokacin da ta haɗu da Jam'iyyar Kwaminis ta Angola (PCA) don kafa Ƙungiyar Jama'a don neman 'Yanci na Angola (MPLA) a watan Disamba na shekara ta 1956.[1][2]

  1. 1.0 1.1 Africa Year Book and Who's who, 1977. Page 238.
  2. 2.0 2.1 Tvedten, Inge. Angola: Struggle for Peace and Reconstruction, 1997. Page 29.