Pascal Mendy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pascal Mendy
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 11 ga Janairu, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  ASC Jeanne d'Arc (en) Fassara1999-2003
  FC Dinamo Moscow (en) Fassara2003-2006501
  Senegal national association football team (en) Fassara2006-2008100
FBK Kaunas (en) Fassara2007-2008
Olympique Noisy-le-Sec (en) Fassara2008-2009
UJA Maccabi Paris Métropole (en) Fassara2009-2010
FC Partizan Minsk (en) Fassara2010-2011201
FC Dynamo Brest (en) Fassara2011-2011311
FC Torpedo-BelAZ Zhodino (en) Fassara2012-2013411
Touré Kunda Footpro (en) Fassara2014-2014
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 69 kg
Tsayi 173 cm

Pascal Mendy (an haife shi ranar 11 ga watan Janairun 1979) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Tsohon ɗan wasan Dynamo Moscow, Mendy ya rattaɓa hannu a Kaunas a cikin watan Fabrairun 2007. Bayan da Kaunas ya ragu daga A Lyga, Mendy ya shiga ƙungiyar ta Belarusian Premier League Partizan Minsk, wani kulob mallakar Romanov.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]