Jump to content

Patrick Umoh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patrick Umoh
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibibio
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Patrick Umoh ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne kuma ɗan majalisa. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Ikot Ekpene/ Essien Udim/Obot Akara a jihar Akwa Ibom a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3] [4]

  1. "Federal lawmaker, Patrick Umoh, denounces encroachment of cattle on Essien Udim farmlands - Insight Newspaper". www.insightnewsng.com (in Turanci). 2024-03-29. Retrieved 2024-12-27.
  2. "Umoh Calls For Repeal Of Controversial Traditional Rulers Law In Akwa Ibom – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2023-10-15. Retrieved 2024-12-27.
  3. Nwafor (2023-05-10). "A'Ibom Rep member-elect hails Tinubu, APC over zoning of NASS leadership". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
  4. Anichukwueze, Donatus (2024-09-26). "Bobrisky: Reps To Probe Corruption Allegations Against EFCC, NCS". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.