Patty Etete Ineme
Appearance
Patty Etete Inemeh 'yar siyasar Najeriya ce kuma marubuciya daga Jihar Akwa Ibom . Ta yi aiki a matsayin memba ta Majalisar Wakilai ta Najeriya, tana wakiltar Ikot Ekpene / Essien Udim / Obot Akara Tarayya daga shekarar 2007 zuwa shekarar 2011 a karkashin Jam'iyyar Demokradiyyar Jama'a (PDP).[1][2][3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Arise Nigeria in Akwa Ibom State has a dual mandate – HON. PATTY ETETE-INEME". Encomium (in Turanci). 2013-09-27. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "The Current Members of The Federal House of Representative from Akwa Ibom State". Uruan Community (in Turanci). 2010-02-09. Retrieved 2025-01-05.