Jump to content

Paulo César Saraceni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paulo César Saraceni
Rayuwa
Haihuwa Rio de Janeiro, 5 Nuwamba, 1933
ƙasa Brazil
Mutuwa Rio de Janeiro, 14 ga Afirilu, 2012
Ƴan uwa
Abokiyar zama Ana Maria Nascimento e Silva (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Experimental Centre of Cinematography (en) Fassara
Harsuna Portuguese language
Brazilian Portuguese (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
Kyaututtuka
Fafutuka Cinema Novo (en) Fassara
IMDb nm0764741

Paulo César Saraceni (an haife shi a ranar 5 ga watan Nuwamba shekarar 1933 ya mutu a ranar 14 ga watan Afrilu shekara ta 2012) [1] ya kasance darektan fina-finai na kasar Brazil kuma marubucin allo. Ya jagoranci fina-finai 14 tsakanin shekarar 1960 da 2011. An shigar da fim dinsa na 1999 Traveller a cikin bikin fina-finai na kasa da kasa na birnin Moscow na 21 inda ya lashe yabo na musamman.[2]

Hotunan da aka zaɓa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Mai tafiya (1999)

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Morre no Rio, aos 79 anos, o cineasta Paulo Cezar Saraceni". globo. Retrieved 24 March 2013.
  2. "21st Moscow International Film Festival (1999)". MIFF. Archived from the original on 22 March 2013. Retrieved 24 March 2013.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]