Paulo Pisaneschi
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | São Paulo, 1 Nuwamba, 1930 | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | São Paulo, 19 ga Afirilu, 1980 | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
Paulo Pisaneschi (1 ga Nuwamba shekara ta 1930 - 19 ga Afrilu shekarar ta 1980), wanda aka fi sani da Paulo Carvoeiro, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil . Ya buga wasanni hudu a tawagar kwallon kafa ta kasar Brazil a shekarar 1959, inda ya zira kwallaye uku.[1] Ya kuma kasance daga cikin tawagar kasar Brazil don Gasar Kudancin Amurka ta shekarar ta 1959 da ta faru a kasar Ecuador.[2]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Paulo Pisaneschi". worldfootball.net. Retrieved 10 July 2021.
- ↑ "South American Championship 1959 (2nd Tournament)". RSSSF. Retrieved 10 July 2021.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Paulo Pisaneschi at National-Football-Teams.com
- Paulo Pisaneschi a Kungiyar Kwallon Kafa ta Brazil
- Paulo Pisaneschi at National-Football-Teams.com
Samfuri:Campeonato Paulista top scorersSamfuri:Brazil squad 1959 South American Championship (Ecuador)