Jump to content

Pennaforte

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Orlando Pennaforte na Araujo (an haife shi a ranar 19 watan Afrilu shekara ta 1905 ya mutu a ranar 25 ga watan Nuwamba shekarar 1947), wanda aka fi sani da Pennaforde, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ya yi wasa a matsayin mai tsaron gida.[1] Ya buga wasanni takwas a tawagar kasar Brazil daga shekarar 1923 zuwa shekara ta 1925. Ya kuma kasance daga cikin tawagar kasar Brazil don gasar zakarun Kudancin Amurka ta shekarar 1923.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Orlando Pennaforte de Araujo". worldfootball.net. Retrieved 21 June 2021.
  2. "South American Championship 1923". RSSSF. Archived from the original on 24 May 2012. Retrieved 21 June 2021.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Orlando Pennaforte de Araujo at National-Football-Teams.com