Jump to content

Peter Boyle (Dan kwallo An haifeshi 1876)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Boyle (Dan kwallo An haifeshi 1876)
Rayuwa
Haihuwa Carlingford (en) Fassara, 26 ga Afirilu, 1876
ƙasa Ireland
Mutuwa Doncaster (en) Fassara, 24 ga Yuni, 1939
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Albion Rovers F.C. (en) Fassara1895-1896
Sunderland A.F.C. (en) Fassara1896-1898290
Sheffield United F.C. (en) Fassara1898-19041501
  Ireland national football team (en) Fassara1901-190450
  Motherwell F.C. (en) Fassara1904-1905
Leyton Orient F.C. (en) Fassara1905-1906110
Chorley F.C. (en) Fassara1907-1907
Eccles United F.C. (en) Fassara1907-1908
York City F.C. (en) Fassara1912-1912
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Peter Boyle (An haifeshi 26 Aprilu 1876 – 24 June 1939)ya kasance tsohon dan kwallon ireland sannan Kuma Mai bada horo.An haifeshi a garin Carlingford kawar Ireland.[1] Boyle ya kasance dan wasan baya ne na gefen hagu, mafi yawancin wasanninshi ya buga ne tare da kungiyar Sheffield United, inda ya halacci wasannin karshe a gasar F. A har sau 3 inda ya lashe sau 2. Ya buga kwallo a kungiyar Sunderland da Kuma kungiyar Motherwell, sannan ya wakilci Ireland har sau 5.[2]

Aikin kungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

Boyle ya bar gidandshi a Scotland a inda yayi hadaka da Sunderland a 1896, inda yayi wasan shi na farko da kungiyar Blackburn Rovers a watan Disamba na wannan shekarar.[3] bayan yayi shekaru 2 A Wearside sai ya matsa gaba zuwa kudanci a kungiyar Sheffield a watan Disamba 1988 akan kudi £175[4]

  1. Denis Clarebrough & Andrew Kirkham (2008). Sheffield United Who's Who. Hallamshire Press. p. 61. ISBN 978-1-874718-69-7.
  2. atters, Dave (2008). York City The Complete Record. The Breedon Books Publishing Company Limited. p. 12. ISBN 978-1-85983-633-0.
  3. Denis Clarebrough & Andrew Kirkham (2008). Sheffield United Who's Who. Hallamshire Press. p. 61. ISBN 978-1-874718-69-7.
  4. Denis Clarebrough & Andrew Kirkham (2008). Sheffield United Who's Who. Hallamshire Press. p. 61. ISBN 978-1-874718-69-7