Jump to content

Peter Cirillo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Cirillo
Rayuwa
Karatu
Harsuna Turanci
Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Laftanar Janar Peter Cerillo Swaka Ya kasance ɗan siyasan Sudan ta Kudu ne kuma tsohon kwamandan ƙungiyar Anyanya kuma gwamnan Yankin Equatoria a cikin shekarun 1980. [1][2]

A matsayinsa na tsohon Jami'in kurkuku dake Khartoum, Janar Cirillo ya shiga kungiyar Anyanya a shekarar 1965 biyo bayan kisan kiyashi na mutanen Kudancin da suka yin karatu a garin Yambio . [2]

Ya yi aiki a matsayi da matsayi daban-daban a cikin Anyanya, Sudan_Armed_Forces" id="mwHQ" rel="mw:WikiLink" title="Sudanese Armed Forces">Sojojin Sudan, SPLA kuma a matsayin Gwamnan Greater Equatoria a lokacin Sudan.[3]

Janar Peter Cerillo, da wanda babban ɗan'uwa ne ga shugaban 'yan tawaye na National Salvation Front, Thomas Cerilo, ya mutu ne a Nairobi Kenya a watan Oktobar 2019 bayan ya yi yaƙi da lafiyarsa na dogon lokaci. Dan marigayi ya ba da rahoton ga Eye Radio cewa an gano mahaifinsa da Ciwon sukari (High Blood Sugar) da Hawan jini wato (High blood pressure).[4][5]

  1. "OBITUARY | LATE GEN. PETER CIRILLO, FORMER EQUATORIA GOVERNOR". Radio Tamazuj (in Turanci). Retrieved 2022-12-21.
  2. 1 2 "LT GENERAL PETER CIRILO, FORMER GOV. OF GREATER EQUATORIA HAS DIED". www.southsudanliberty.com. Retrieved 2022-12-21. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  3. "SUDAN : PETER CIRILLO - 16/01/1993 - The Indian Ocean Newsletter". Africa Intelligence (in Turanci). 1993-01-16. Retrieved 2022-12-21.
  4. "Gen. Cirilo passes on". Eye Radio (in Turanci). 2019-10-31. Retrieved 2022-12-22.
  5. "A hero has fallen - Peter Cirillo". National Salvation Front (in Turanci). 2019-10-30. Retrieved 2022-12-22.