Peter Leja Igbodor
Appearance
2004 -
1999 - 2003 District: Ogoja/Yala | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 1962 (63/64 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Peter Leja Igbodor (an haife shi 17 Yuli 1962) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Nigeria Peoples Party.[1] Ya wakilci Ogoja/Yala a majalisar dokokin Najeriya daga 1999 zuwa 2007.[2]