Peter Mercallo Nasir
Appearance
Peter Mercallo Nasir ɗan siyasan Sudan ta Kudu ne wanda shine Ministan makamashi da Dams a shekarar 2022.[1]
Naɗa shi
[gyara sashe | gyara masomin]Wanda Shugaba Salva Kiir Mayardit ne ya nada shi, a matsayin Ministan Makamashi da Dams a shekarar 2020. [2][3]
Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Peter Marcello Nasir Info & Biography | Oil & Gas Conference Speaker" (in Turanci). Retrieved 2022-07-22.
- ↑ "Kiir appoints ministers". Eye Radio (in Turanci). 2020-03-12. Retrieved 2022-07-22.
- ↑ "South Sudan President Salva Kiir names full Cabinet". Monitor (in Turanci). 2020-07-19. Retrieved 2022-07-22.