Jump to content

Peter Ndalikali Jiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Ndalikali Jiya
Rayuwa
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Peter Ndalikali Jiya ya kasance ɗan majalisar dattawan kasar Najeriya ne. A yanzu haka yana zama Sanata mai wakiltar yankin Neja ta kudu a jihar Neja a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2]

  1. ↑ Anichukwueze, Donatus (2023-03-01). "PDP Wins Niger South Senatorial Seat". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. ↑ Oladipo, Adelowo (2023-08-30). "Niger Tribunal upholds Sani Bello, Ndalikali's victories". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.