Jump to content

Philip Ahmad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Philip Ahmad
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 - 6 ga Yuni, 2019
Nathaniel Kauda (mul) Fassara - Gabeon Goroki
District: Guyuk/Shelleng
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Philip Ahmad dan siyasar Najeriya ne. Ya taba zama memba mai wakiltar mazabar tarayya ta Shelleng/Guyuk a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1962, dan asalin jihar Adamawa ne. Ya gaji Gibson Kauda Nathaniel kuma an zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2015 karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2]

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08
  2. Philip Ahmad". Culture Intelligence from RED. Retrieved 2025-01-08.