Jump to content

Philip O. Emafo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Philip O. Emafo
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya

Philip O. Emafo, dan Najeriya ne, tsohon shugaban hukumar yaki da muggan kwayoyi ta kasa da kasa, kuma ya yi kakkausar suka kan halasta miyagun kwayoyi. Kafin ya yi aiki a INCB, ya kasance likitan harhada magunguna.[1][2][3]

  1. International Narcotics Control Board Elects Professor Hamid Ghodse of Iran as President, May 18, 2004
  2. International Narcotics Control Board Re-elects Dr. Emafo of Nigeria as President, UN Information Service, May 27, 2003.
  3. Interview with Dr. Philip O. Emafo, The Update, Dec. 2002