Philomène Omatuku Atshakawo Akatshi
Appearance
5 ga Faburairu, 2007 - 26 Oktoba 2008
16 Oktoba 2006 - 5 ga Faburairu, 2007 | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||||
Philomène Omatuku Atshakawo Akatshi 'yar siyasa ce daga Jamhuriyar Demokraɗiyyar Kongo.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi aiki a matsayin Ministar Harkokin Mata a shekarar 2007 a ƙarƙashin Shugaba Joseph Kabila da Firayim Minista Antoine Gizenga.[2] A cikin majalisar ministoci ta biyu ta Gizenga,[1] ta riƙe muƙamin "Minister de Genre, de la Famille et de l'Enfant": Ministar Jinsi, Iyali da Yara. [1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Christophe Mboso N'Kodia Pwanga
- Jeannine Mabunda
- Gabriel Kyungu wa Kumwanza
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 Kamate, Paulin. ""Gizenga II" pourrait-il réussir là où "Gizeng a I" a déçu faute de volonté politique forte pour réformer la société congolaise?". Congo Experts and Leaders. Retrieved 3 July 2018.
- ↑ Turner, Barry (2007). The Statesman's yearbook: the politics, cultures and economies of the world : 2008. Springer. p. 348. ISBN 9781349740246. Retrieved 3 July 2018.