Phyllis Chemutai
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Uganda, 1962 (63/64 shekaru) | ||
| ƙasa | Uganda | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||
Phyllis Chemutai (an haife ta a ranar talatin 30 ga watan Yuni 1962), [1] 'yar siyasar ƙasar Uganda ce wacce ta wakilci gundumar Kapchorwa a majalisar dokoki ta 9 ta Uganda, kuma yanzu ita ce 'yar majalisar mata da aka zaɓa a gundumar Kapchorwa, [2] [3] wacce ke wakiltar gundumarta a karo na biyu a majalisar dokoki ta 11 na Uganda bayan babban zaɓen a watan Janairu 2021.[4] [5]
Ita mamba ce a kungiyar Resistance Movement ta kasa mai mulki.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Phyllis Chemutai". theyworkforyou.github.io. Retrieved 2021-03-25.
- ↑ "Kapchorwa Woman MP race pulls 4 to the ring". Daily Monitor (in Turanci). 12 October 2020. Retrieved 2021-03-27.
- ↑ cwelikhe (2020-11-09). "Polling Dates for 2021 General Elections". Electoral Commission (in Turanci). Retrieved 2021-03-27.

- ↑ https://www.ec.or.ug/ecresults/2021/MPS_RESULTS_2021.pdf [bare URL PDF]