Phyllis Ndlovu
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Zimbabwe | ||
| Mutuwa | 2022 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Phyllis Ndlovu (ta mutu a ranar 31 ga watan Janairu 2022) 'yar siyasar ƙasar Zimbabwe ce daga ƙungiyar MDC Alliance. Ta kasance sanata daga Matabeleland North. [1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar dokokin Zimbabwe na 9
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Announcements by the Hon. President of the Senate". Senate Hansard. 31 (19): 1. 2022-02-15. Archived from the original on 2024-08-31. Retrieved 2025-03-15.